Hauza/Hujjatul Islam wal-Muslimeen Abbasi ya ce: Daya daga cikin ma'abuta tunani da suka kalli koyarwar Alkur'ani mai girma da mahangar wayewa da kuma kokarin fitar da tsari mai daidaito kuma…
Shugaban Makarantun ilimin Addinin Musulunci (Hauza) ya bayyana cewa: "Jagoran Mu Mai Girma suna da sojoji masu jihadi da sadaukarwa da yawa a duk faɗin duniya, kuma duk wani barazana ko tauye…