Hauza/Ayatullah Sayyid Yasin Musawi a cikin wata sanarwa da ya fitar, ya dauki jagoranci na hikima na Ayatullah Khamenei a matsayin mabudin ci gaba da nasarar juyin juya halin Musulunci - ciki…