Hauza/ Mataimakin shugaban Hauzar Qom ya jaddada muhimmiyar rawar da Juyin Juya Halin Musulunci ya taka wajen ceto Iran daga matsin al'adu da addini na zamanin mulkin kama-karya (Dagutu). Ya…
Hauza/ Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci a safiyar yau (9/02/2026) a cikin wani saƙo na talabijin, ya kira ranar 22 ga Bahman a matsayin ranar nuna ƙarfi da darajar al’ummar Iran. Ya jaddada…